Amfanin istimna, guda shida naban mamaki illar sa ta bammaki da kuma halarcinsa a musulunci.
Idan harkai saurayi ne to tabbas nasan kataba yin
istimna’i.
Kanayi haryanzu?
Kokuma wata kila kanada niyyar yi nan gaba?
Sabida haka yana da matukar mahimmanci kabimu acikin
shafinnan namu harzuwa karshe, da akwai abubuwa dayawa dazamu warware maka akan
istimna,i wanda zasubaka mamaki da alfanu sosai.
Dafarko dai yin istimna,i baharamun bane
kokadan..
Idan zakai jam,un istimna,i haramunne to yawan yin jima,i ma zaikasance haramunne kenan, abune mai
sukin fahimta misali yin jima,i baharamun bane idan kayi da macen da allah ya
halattama kayi kamar matarka, baiwarka, ko kwarkwararka.
Tadaya bangarankuma idan kayi jima,i da
wacce ba muharramarka ba to kaga anan kenan jima,i ya haramta shine atakaice akecewa zina.
To ananma istimna,i hakane akwai ta hanyar
da idan kayishi ba haramun bane dakuma tahanyar dakayishi haramunne, abun
dayasa mutane dayawa basa bambance hakan shine…………
Istimna,i bashida suna na halacci dana
haramci kamar yadda jima,i da zina suke da suna na halacci dana haramci.
Amma abun tambaya anan shine tawacce hanya
istimna,i ya halatta da kuma ta wacce hanya ya haramta.
Amsar tambaya anan shine duka hanyoyin
halaccin dana haramcin suna da yawa, amma kafun yin bayani akansu inagadai
yakamata mufada muka amfanin istimna,i
guda shidan da mukayi muku alka,wari.
1. Yin istimnba,i yana baka damar samun duk kusan alfanun da jima,i yake samarwa gajikin dan adam
Abun dayasa hakan shine istimna,i da jima,i
sunakusan yin aiki dayane wajan sawar fitar maniyyi ajikinka, wanda fitar da
maniyyin ne yake samar da duk wasu alfanu da jima,i yake bayarwa.
2.
Sanan yin istimna,i kusan shine hanya mafi sauak
da kuma kariya waje mazajern dabu da matar yin jima,i waje samun jin dadin
jima,i da biyan bukata, batare da fargabar samu cututtukan da suku yaduwa ta
hanyar jima,i ba samu zunubi da yawa dakuma asara dayawa idan kai istimna,i
baka da fargabar samun zunubi dayawa ko asara kamar ta wanda yai zina, kuma
zaku samu kusan alfanu dajin dadi dayane.
Ammafa kasani batunzuraka kobaka shawarar
kadunga yin istimna,i nakeyi ba kawai dai ina sanar dakai ne ilimine, kuma ko
dazamu baka shawarar kayin zamu baka shawar katabbatar dakayi shi ta hanyoyin
daya halatta, wanda zamuyi bayaninsu nan gaba kadan amma kafunnan zamu
warwarema wannan damuwar…
Illolin da istimna,i yakeyi ga lafiya dagaske ma istimna,i yana da illa ga lafia?
Na tabbata kafun kaji m,utum yayi magana
akan amfanin istimna,i saikafara jin
mutane dayawa da sukai magana kan illarsa, wanda hakanne yasa harmutane suke
ganin bashida wani alfanu ga lafiyarka saidai tarin illoli kawai.
Wanda sam bahaka bane kuma abun mamaki anan
shine amfaninn nasama yafi illar tasa yawa, kuma idan akwai babbar illar da istimna,i
yake to abu mafi girmansa shine [addictive] m,a,ana yawanyi da kuma kasa denawa
idan kafara, kamar shaye shayen sigari kokayan mayene.
Kuma kamar yanda masu shan sigari da kayan
maye yake yimusu wahalar dainawa dakuma jin kamar zasu mutu idan basuyiba to
hakama masu istimna,i suke idan basuyi kamar yawan yanda sukeyiba to basa samun
hayyacin kansam, wanada wannan yawan yinne yake kawo illolin istimna,in dakowa
yake magana akai.
Zanson katunab dacewa abinci maikyau wani
garkuwa ne agaremu kuma idan harmukai wasu kwanaki batare da munciba to bazamu
iya rayuwa ba ko kadan kuma nasan kasan idan harmukaiwa abincin cin hauka
dayawa to zai iya yuwuwa murasa rayuwar tamu duk kuwa da muhimmancinsa.
To hakama istimna,i yake dak kuwa gab
ilfanunsa ga lafiyar tamu idan mukayi sa dayawan daya wuce hankali toko alfanu
daya baza mu samuba saidai ma tarin illoli kamar haka…..
illolin istimna,i
gamasu yawanyi!
1. Daukewar sha,awa!
Duk yayin dakayi istimna,i to kana amfani da
bangaren cikin kane wajen bawa sassan jikinka damar damar jin dadi wanda hakan
ne yake kawo karancin sha,awa,
2. Kankancewar azzakari da kuma saurin kawowa!
yawan
yin istimna,i yana kawo lalacewar tsokar azzakari daraunana jijiyoyin
azzakari, wanda hakan yakekawo kankantar gaba da surin kawowa.
3. Karancin maniyyi!
Mutanen dasuke istimna,i dayawa
akullum suna gamuwa da wannan matsalar sosai inda zakasamu mutum yai jima,i sau
uku zuwa sau goma arana daya kacal badole maniyyi yuai karanci ba wanda kuma
wannan karancin maniyyi yake jawo matsalolin jima,i dadama.
Wadannan ukun nadaga matsalolin
dayawan yin istimna,i yake haifarwa , amma zan iya tabbatar maka da cewa yin
istimna,i sau daya a sati ko saudaya akwana goma bazai jawo ma illolinnan ko
guda dayaba saidai ma yabaka alfanonin nan guda shida da mukai bayani abaya.
Ammafa koda saudaya ne asatin
yakamata katabbatar da kayishi daya halatta ne kadai amtsayinka na musulmi.
Hanyoyin da istimna,i ya halatta
sune kamar haka.
1. Kasamatarka tayima istimna,i.
wasa da hannayen da a azzakarinka
wajen saka kawowa wanda yawanci masu aure dayawa suna yin haka alokacin
damatayensu sukeyi jinin al,ada kona haihuwa dadai suransu.
2. Hanlin rashin lafiya.
Hanya tabiyu da istimna,i ya halatta shine halin rashin
lafiya samari da yawa daba sayin zina kuma basayin mafarkin jima,i suna kamuwa
da lalura taruwar maniyyi a mararsu wanda hakan ke kawo rashin lafiya mai
tsanani wanda ko asibiti akaje sauda dama sukan bada shawarar mutum yayi
istimna,i saboda tseratar da lafiyarsu awasu lokutanma wasu asubitocin suna
amfani da na,urorin istimna,i wajen yiwa mara lafiyar da baya hayyacin da zai
iya yi dakansa.
Wadannan sune hanyoyin da wasu malaman sukai bayanin
halaccin istimna,i acikinsu.
Amma wasu malaman suna ganin da nutum yaje yayi zina gwara
yayi istimna,i da kansa./
Amma mu matsayar anan itace babu gwara wajen aikata zunubi
fatan allah yasa mudace.